Search This Blog

Monday, 29 May 2023

Yanzu-yanzu: Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin sabbin mukamai

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf na fatan bayyana wadannan nadi.

1. Hon. Shehu Wada Sagagi, Shugaban Ma’aikata

2. Dr Abdullahi Baffa Bichi, sakataren gwamnatin jiha 

3. Dr. Farouq Kurawa
Babban Sakatare Gwamna 

4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, babban mai lura da Karbar baki

5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, Babban Sakataren Yada Labarai

A cewar babban sakataren yada labaran Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, Wadannan nade-naden sun fara aiki ne daga yau Litinin 29 ga Mayu, 2023. An zabi wadanda aka nada ne bisa la’akari da tarihinsu, sadaukarwa da amincin su.


Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Head of Service Urges Civil Servants to Uphold Ethical Conduct

The Head of Service, Kano State, has called on civil servants to strictly adhere to the Civil Service ethical code and show grea...