Posts

Showing posts with the label Lagos

NSSF: National Inter Secondary schools Boys, Girls Milo Basketball Commences in Lagos

Image
This year's national inter secondary schools Milo basketball finals will commence today Sunday at the indoor sports hall of the national stadium, Surulere, Lagos. The tournament final is expected to attract the host state Lagos, Kaduna, Kano, Gombe, Niger, Cross River, Oyo, Bayelsa and the Federal Capital Territory, FCT Abuja.  A statement signed by the president of the Nigerian School Sports Federation NSSF, Bisi Joseph said arrangements have been put in place towards the success of the championship. She called on the participant teams to exhibit sportsmanship in order to actualize it set objectives. Joseph assured that the organisers and the competition's sponsor would do everything possible to ensure free and fair tournament. Meanwhile, the director of sports in the Kano state ministry of education, Malam Ibrahim Bello applauded Governor Abba Kabir Yusuf for his unflinching support morally and financially to the state contingent. Bello assured that the Team K

Shugaban NAHCON Ya Kai Ziyarar Neman Hadin Kai Ga Babban Limamin Legas Da Sauran Masu Ruwa Da Tsaki

Image
A ci gaba da ziyarar tuntubar da yake yi wa masu ruwa da tsaki a fadin kasar nan, shugaban riko/shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Malam Jalal Ahmad Arabi OON, FWC, ya kai ziyarar ban girma ga babban limamin Legas, Fadilat Sheikh Sulaiman Oluwatoyin. Abou Ola, da kungiyar Ansaru Deen Society of Nigeria. Da yake jawabi a wajen taron, shugaban NAHCON ya ce ya yanke shawarar ziyartar malamin da kungiyar musulmi ne domin neman goyon bayansu da hadin kai a kokarin da hukumar ke yi na yi wa al’ummar kasa hidima musamman mahajjata. A sanarwar da Mataimakin daraktan yada labarai da dab'i na Hukumar, Mousa Ubandawaki ya sanyawa hannu, Shugabn a  cewarsa, ya zama wajibi shugabannin musulmi su tashi tsaye wajen wayar da kan alhazai a wani bangare na ayyukansu na mishan kamar yadda Allah Madaukakin Sarki ya yi umarni da su. “Na zo nan ne domin in tunatar da malamanmu da shuwagabanninmu ayyukansu na addini da su taimaka wajen ilimantar da al’ummarmu, ba za mu iya yin watsi d

Za A Kashe N61m Wajen Binne Mutum 103 Da Aka Kashe A Zanga-Zangar #EndSARS A Legas

Image
  Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce bayan Gwamnatin Jihar Legas ta amince ta kashe Naira miliyan 61.2 domin binne mutum 103 da aka kashe yayin zanga-zangar #EndSARS a Jihar shekara uku da suka wuce. A baya dai, gwamnatin Jihar da ma sojoji sun sha karyata rahoton kwamitin jin bahasin da aka kafa kan zanga-zangar, wanda ya ce jami’an tsaro sun bude wuta a kan masu zanga-zangar a Lekki Toll Gate ranar 20 ga watan Oktoban 2020. An dai gudanar da zanga-zangar ce karshen shekara ta 2020, inda wadanda suka yi ta suka nemi a rushe sashen nan na Rundunar ’Yan Sanda mai yaki da ’yan fashi (SARS), saboda kaurin sunan da ya yi  wajen zargin take hakkin dan Adam. Zanga-zangar dai, wacce a lokacin aka shafe tsawon makonni ana yin ta, da farko ta lumana ce, amma daga bisani ta rikide ta koma ta fasawa tare da sace kayayyaki a rumbunan gwamnati da na jama’a, kona ofisoshin ’yan sanda da kuma lalata dukiyoyi masu yawa. To sai dai a wata wasika da idon   Aminiya   ya gani dauke da kwanan watan 19 ga watan Yul