Posts

Showing posts with the label Fahimtar Juna

An Kawo Karshen Rashin Fahimtar Juna Tsakanin Ma'aikatar Al'adu Da Hukumar Tace Finafinai Ta Kano

Image
A ranar Juma'a ne kwamishinan shari'a na Jahar Kano,  Barista Haruna Isah Dederi ya shirya wani taro irinsa na farko tsakanin kwamishinan raya al'adu da yawon rude ido ta Jahar Kano Hajiya ladidi Garko da Kuma Manajin Darakta na hukumar kula da masu yawon Bude ido Alh. Tukur Bala Sagagi tare da Shugaban Hukumar tace Fina-finai da Dab'i ta Jahar Kano Alh. Abba El-mustapha Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Dab'i ta Jahar Kano, Abba El-Mustapha, Shi ne ya walllafa labarin a shafinsa na #Facebook  El-Mustapha ya ce an shirya taron ne  domin nemo bakin zaren rashin fahimtar dake faruwa wajen gudanar da aiyukan daya rataya a tsakanin hukumomin biyu akan masu sana'ar gidajen kallo tare da masu gidajen shirya tarur-ruka (event centers).  Tunda farko dai kwamishinan shari'ar na Jahar Kano Barista Haruna Isah Dederi yayi dogon jawabi dangane da hakki tare da aiyukan da rataya a kan dukkannin hukumomin biyu inda bayan doguwar tattaunawa tsa...