Posts

Showing posts with the label Kamfanonin jirgi

Hajj2023 : Labari Cikin Hotuna ; A karshe dai Kamfanonin Jiragen Sama sun sanya Hannu kan yarjejeniyar dibar maniyyata aikin Hajin bana

Image
A karshe dai Kamfanonin Jiragen Sama na Azman, Max Air, Aero Contractors, Air Peace, Arik Air sun rattaba hannu kan yarjejeniyar jigilar Hajji ta 2023 a yau Talata, 9 ga Mayu, 2023  Wannan ci gaba shi ne ya kawo karshen fargabar da Maniyyatan ke yi wajen samun jinkirin tashin su zuwa kasa mai tsarki   NAHCON MEDIA UNIT