Wasa Farin Girki, Shekarar 2025 Za Ta Kasance Mafi Alkhairi Ga Kanawa Karkashin Shugabancin Gwamna Abba Kabir Yusuf - Shugabar ARTV
Shugabar gidan talabijin na ARTV Kano Hajiya Hauwa Isah Ibrahim ta taya al’ummar Kano da jagoran Kwankwasiyya na duniya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo murnar shiga sabuwar shekara ta 2025. Hajiya Hauwa ta kuma taya dukkanin ma’aikatanta na ARTV murnar shiga sabuwar shekarar tare da kira a garesu su kara jajircewa wajen aikinsu ,tana Mai basu tabbacin cigaba da basu hadin kan da ya dace . A saÆ™onta, Hajiya Hauwa ta ce ta É—aura gabarar sake bunÆ™asa harkokin tashar talabijin É—in mallakin jihar Kano fiye da yadda ta yi cikin Æ™anÆ™anin lokaci a shekarar 2024. Shugabar ARTV din ,tayi fatan cewa shekarar 2025 zata zamo mafi Alkairi ga mutanan Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf. Tace idan akayi la’akari da kasafin kudin da gwamna Yusuf ya sanyawa hannu da Karin da aka samu daga sama da naira biliyan 549 zuwa sama da naira biliyan 719 ,babu shakka gwamna Yusuf ya shirya kawo karshen matsalo...