Posts

Showing posts with the label Kasafin kudi

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na 2024 Ga Majalisar Dokoki Ta Jahar Kano

Image
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatarwa majalisar dokokin jihar daftarin kasafin kudin shekara ta 2024, wanda ya kai Naira Biliyan 350. Kadaura24  ta rawaito Gwamnan ya gabatar da kasafin ne yau juma’a, Inda yace kasafin kudin na shekara mai zuwa ya Kai Naira Biliyan 350, da Miliyan 250 da dubu dari 320 da Naira dari 798. Yace manyan aiyuka an ware musu Naira Biliyan 215 da Miliyan 822 da dubu 194 da Naira 821, yayin da aiyukan yau da kullum aka ware musu Naira Biliyan 134 da Miliyan 428 da dubu 125 da Naira 977 a kasafin kudin shekara mai zuwa. Kasafin kudin an yi masa take da ” Kasafi na Farfado da cigaba”. Gwamnan Abba Kabir yace Ilimi shi ne ya Sami kaso mafi tsoka a cikin kasafin Inda aka kebe masa Naira Biliyan 95 da Miliyan 389 da dubu 577 da Naira 399. Ga yadda aka ware kudaden sauran bangarorin: 1. Lafiya: Biliyan N51.4 2. Aiyukan raya kasa: Biliyan N40.4 3. Noma: Biliyan N11 4. Shari’a: Biliyan N11 5. Ruwa : Biliyan N13.4 6. Mata da matasa : Biliyan N...

Hotunan yadda shugaba Buhari ya sanya kan kundin kasafin kudi na 2023

Image
  H otunan yadda Shugaba Buhair ya rattaba hannu kan kudurin kasafin kudi na 2023 zuwa doka a yau Talata Kasafin Kudi na 2023 ya tanadi kashe jimillar Naira Tiriliyan 21.83, an samu karin Naira Tiriliyan 1.32 bisa kudurin farko na zartarwa na kashe Naira Tiriliyan 20.51. 📷Bshir Ahmad