Yanzu-Yanzu: Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake nada masu hidimtawa gwamnatinsa guda 116
A ci gaba da kokarin sa na hada karfi da karfe wajen samar da shugabanci na gari, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da nadin manyan mataimaka na musamman da masu bashi shawara na musamman ta hanyar baiwa matasa fifiko. Sanarwar da babban sakataren yada labaran Gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu, yce wadanda aka nada a Matsayin manyan mataimaka na musammam sun hada da: 1. Yusuf Oyoyo, Senior Special Assistant, Foreign Students Affairs 2. Ali Gambo, Senior Special Assistant, Street Hawking Management and Control 3. Musbahu Ibrahim, Senior Special Assistant, Aviation 4. Ali Dalhatu Chiranci, Senior Special Assistant, Health Affairs 5. Al-ameen Abubakar (Ceena), Senior Special Assistant, Private Guards 6. Najeeb Abdulfatah, Senior Special Assistant, Business Development 7. Ahmed Tijjani Abdullahi, Senior Special Assistant, Land Matters 8. Asiya Yasmeen Mukhtar, Senior Special Assistant, Women Education 9. Muhammad Uba Lida, Senior...