Posts

Showing posts with the label Kofa

Abdulmumin Kofa Provides Financial Support To Pilgrims In Heartfelt Farewell

Image
In a heartwarming display of community support, the Member representing Kiru and Bebeji Federal Constituency, Abdulmumim Kofa, visited the Aminu Kano International Airport to bid farewell to the intending pilgrims from his constituency. During his visit, he extended a generous donation to the pilgrims, ensuring that all on the same flight benefited from his kindness. On Saturday the 1st June 2024, the Aminu Kano International Airport departure Hall, was abuzz with the excitement and anticipation of pilgrims preparing for their spiritual journey to Mecca. The atmosphere was further uplifted by the presence of Abdulmumim Kofa, who arrived to personally send off the pilgrims from Kiru and Bebeji. Addressing the gathering, Kofa expressed his heartfelt wishes for a safe and fulfilling pilgrimage. "It is a great honor to support our community members as they embark on this sacred journey. May your pilgrimage be accepted, and may you return home safely," he s

A Gesture of Generosity: Hon. Jibrin's Annual Palliative Drive

Image
By Nura Ahmed Dakata  In the heart of Kofa, Bebeji, Kano, a tradition of compassion unfolds every year, led by the esteemed lawmaker, Hon. Jibrin. This year, on Saturday, the 9th of March Hon. Jibrin embarked on his annual mission to distribute essential food items and cash palliatives, worth over N100 million, to approximately 10,000 constituents. As dawn broke over the tranquil countryside, the air was filled with anticipation and gratitude. Residents of Kofa and neighboring communities gathered at the designated distribution center, their spirits lifted by the promise of assistance during these challenging times. Hon. Jibrin, accompanied by a dedicated team of volunteers, greeted the crowd with warmth and humility. Amidst the bustling atmosphere, he reiterated the importance of unity and solidarity, especially during the sacred month of Ramadan. With meticulous organization, the distribution began. Each beneficiary received a bag of 50 kg rice, alongside a mo

Kofa ya shirya taron addu'a na musammam ga Tinubu, Kwankwaso da Gwamna Abba Kabir Yusuf

Image
...Ya ce har yanzu Æ™ofar NNPP a buÉ—e take don yin Æ™awance da APC da sauran jam’iyyu Abdulmumin Jibrin Kofa, É—an Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaÉ“ar Kiru da Bebeji, Kano, a yau ya tara malamai 1,000 a garinsa na Kofa a Bebeji, Kano, domin addu’a ta musamman ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da kasar baki daya, Jagoran jam’iyyar NNPP da ÆŠarikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, PhD, FNSE da kuma neman nasara ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a Kotun Ƙoli, da kuma addu’ar neman taimakon Allah ga É—an majalisar.  A sanarwar da hadimin dan majalisar kan harkokin yada yada labarai, Sani Ibrahim Paki ya sanyawa hannu, yace yayin taron, malaman sun sauke AlÆ™ur’ani sau 1,101, sannan suka yi addu’o’i na musamman. A taÆ™aitaccen jawabin da ya gabatar a wajen taron, Hon. Jibrin ya ce alaÆ™arsa da Shugaba Tinubu ba É“oyayya ba ce. Ya kuma ce Kwankwaso ne maigidanshi, sannan zai ci gaba da iya Æ™oÆ™arinsa wajen ganin an samu kyakkyawar alaÆ™a a tsakanin Tinubun da Kwankwaso.

Abdulmumin Jibrin Kofa Ya Taya Femi Gbajabiamila Murnar Sabon Mukamin Da Ya Samu

Image
A madadin abokinka, zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kiru da Bebeji ta jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa PhD (Jarman Bebeji) da iyalansa da masoyan mazabar Kiru da Bebeji sun hada kai da miliyoyin yan Najeriya domin taya ka murnar wannan nadi. A sanarwar da mai magana da yawun Zababben Dan Majalisar, Isah Sulaiman Kofa ya sanyawa hannu, ta ce Ba mu yi mamakin nadin nasa ba lalle ya sanya kwarya a gurbinta. Nasarorin da ka samu a matsayinka na dan majalisa ta 5 da 6, a matsayinka na shugaban marasa rinjaye a majalisa ta 7, a matsayinka na shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai ta 8 da kuma matsayinka na kakakin majalisar wakilai ta tara. A tarihi, mafi kyawun kakakin Najeriya ya taba samarwa. Wannan tarihi na gogewa da sadaukarwar da ka yi cikin kyawawan shekaru ashirin da ka kasance a cikin majalisar wakilai.  Amincewarmu a gare ka ba ta kau da kai za ka kafa sabon tarihi a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban tarayyar Najeriya da ya taba samar

Da Sanin Ganduje Tinubu Ya Gana Da Kwankwaso —Kofa

Image
  Zababben dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya ce Gwamna Abdullahi Ganduje yana da masaniya game da ganawar da shugaban kasa mai jiran gado Bola Tinubu ya yi da Sanata Rabiu Kwankwaso a kasar Faransa. Aminiya  ta ruwaito yadda Tinubu da Kwankwaso suka yi ganawar sama da sa’o’i hudu a ranar Litinin. A wani sautin waya da aka nada, an ji Ganduje yana bayyana rashin jin dadinsa kan ganawar Tinubu da Kwankwaso, inda ya ce ya yi hakan ne a kashin kansa. An jiyo shi yana cewa ya kamata Tinubu ya tuntube shi ko kuma ya gayyace shi taron da ya yi da Kwankwaso. Sai dai a zantawarsa da Aminiya, Kofa, wanda ya halarci ganawar da shugabannin biyu suka yi a Faransa, ya ce Ganduje ya tabbatar masa da cewa Tinubu ya tuntube shi kafin a yi taron. “Na yi matukar kaduwa da na saurari sautin, amma ina ganin abu mafi muhimmanci shi ne ina son tabbatar muku cewa an tuntubi Gwamna Ganduje. “Kuma shi da kansa ya tabbatar min cewa zababben shugaban kasar ya gayyace shi, ya kuma shaida masa cewa

Abdulmumin Jibrin Kofa Ya Gudanar Da Taron Shan Ruwa Na Mutum Dubu Biyu

Image
Zababben Dan majalisar  tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa (Jarman Bebeji) ya jagoranci taron shan ruwa da al'umar Kiru da Bebeji mutane 2000 a gidansa dake garin Kofa. Bayan buda baki Kofa ya jagoranci mahalatta wannan taro Sallah.  Taron shan ruwan ya sami halartar Dagatai, Limamai, 'Yan siyasa, da sauran mutane daban-daban dake mazabarsa ta dan majalisar tarayya  Yayin taron, anyi amfani da wannan dama wajen yi wa Zababben Dan Majalisar Tarayyar, Alhaji Abdulmumin Jibrin Kofa addu'a da  Gwamna jihar Kano mai jiran rantsuwa Injiniya Abba Kabir . Yusif tare da Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Haka kuma an roki madaukakin Sarki Allah ya dauwamar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Jahar Kano da ma Najeriya baki daya

Kofa Ya Gudanar Da Taron Addu'a, Godiya Da Kuma Sako Ga Jami'an Tsaro Da Hukumar Zabe

Image
A ranar Asabar ce sabon zababben dan majalissar tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa PhD, ya jagoranci Sallar Nafila tare da addu'oi da godiya ga Allah da al'umma bisa nasara da Allah ya bashi a zaben da ya gabata  Haka kuma an gudanar da addu'oi na musamman wa mai girma Madugu Sen Rabiu Musa Kwankwaso da addu'oin samun nasarar Engr Abba Kabir Yusif da yan takararsu na majalisar jiha a Bebeji da Kiru da kano a zabe mai zuwa. A hanu guda kuma Kofa ya kaddamar da tsare tsare na musamman akan zabe mai zuwa kuma yayi kira da babbar murya ga jami'an tsaro da ma'aikatan zabe wanda aka turo su Kano, akan su tabbatar sun tsaya akan gaskiya don samun zaman lafiya a kano

LABARI CIKIN HOTUNA : Abdulmumin Jibrin Kofa ya kai ziyarar ta'ziyya ga al'umomi daban-daban

Image
Dan takakarar majalisar tarayya na mazabar Kiru da Bebeji a jam’iyyar #NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya kai ziyarar ta'ziyya da dubiyar marasa lafiya ga Unguwanni da garuruwa daban-daban dake yankin Kiru da Bebeji 

Abdulmumin Jibrin Kofa ya raba tallafin naira miliyan hamsin ga al'umar Kiru da Bebeji

Image
  A ranar lahadi ne dan takarar majalissar tarayya a kananan hukumomin Kiru/Bebeji a jam'iyyarNNPPHon Abdulmumin Jibrin Kofa PhD,(Jarman Bebeji) ya gwanjage mutanen yankinsa da jari/tallafin kudade inda wasu suka rabauta da Dubu dari biyu(#200,000), Dubu dari daya(#100,000), Dubu Hamsin(#50,000), Dubu Ashirin(#20,000), Dubu Goma(#10,000) da kuma Dubu Biyar(#5,000). Mutanen da suka amfana da wannan jari/tallafi sun hada da wakilan akwatuna, Exco na karamar hukuma da mazabu na Jam'iyyar NNPP da PDP na Kiru/Bebeji, KOKAS na Kiru/Bebeji, Wasu kungiyoyi masu karfi na mata da matasa a Kiru/Bebeji, Dagatan Kiru/Bebeji, Limaman Juma'a Kiru/Bebeji, Malaman Kwankwasiyya Kiru/Bebeji, Dalibai, Yan Social Media, Mafarauta, Yan Achaba, Mahauta da kuma mutane masu bukata ta musamman. Wannan taro ya sami halartar yan takarkaru na Kiru/Bebeji, manyan jagorori tare da  shuwagabannin jam'iyyar NNPP/PDP na Kiru/Bebeji.