Search This Blog

Showing posts with label KASKO. Show all posts
Showing posts with label KASKO. Show all posts

Wednesday, 13 September 2023

Zargin Cin Hanci: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Dakatar Da Manajan Darakta Na Kamfanin KASCO

A ci gaba da kokarinsa na yaki da cin hanci da rashawa, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayar da umarnin dakatar da Manajan Daraktan Kamfanin Samar da Aikin Gona na Kano (KASCO) Dakta Tukur Dayyabu Minjibir.

A sanarwar da babban sakataren yada yada labaran Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu, Gwamnan ya bayar da umarnin dakatarwar ne a wata mai kwanan wata 12 ga Satumba, 2023 wanda sakataren gwamnatin jihar Kano Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya mika.

An dakatar da Manajan Darakta bisa zargin hannu a sayar da hatsin da bai dace ba na Gwamnatin Jihar Kano.

Ya Bada Umurnin Binciken Gaggawa yayin da Gwamna Ya Nanata Alkawarin Rashin Hakuri Kan Cin Hanci da Rashawa

An Kuma umurci Dakta Dayyabu da ya mika al’amuran kamfanin ga babban jami’i a Hukumar nan take har sai an kammala bincike.


Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

FG Urges KOICA, FAO to Align Agricultural Intervention with Nigeria’s Development Priorities, Ward-Based Strategy

The Federal Government has called for stronger alignment between development partners’ interventions and Nigeria’s national deve...