Posts

Showing posts with the label hajj2024

NAHCON: 2024 Hajj Airlift Enters Seventh Day

Image
By the end of 20th May 2024 being Day 6 of 2024 airlift, FlyNas has transported 4,665 pilgrims followed by Max Air with 4,479. Air Peace has so far conveyed 1,531 pilgrims within the six days of operations making a combined total of 10,675 pilgrims that have been flown to the Kingdom as at 20th of May.  Thus far, no flight cancellation has been recorded except for a flight delay that resulted in a time shift that affected the Kwara inaugural flight; moving it from yesterday 20th May, 2024 to early hours of today Tuesday 21st May.  Delightedly, Nasarawa state is the first to conclude airlift of its pilgrims totaling 1,794 for the 2024 Hajj season. Oyo and Armed forces are expected to conclude conveyance of their pilgrims tonight with one leg each remaining. As we approach the second week of inbound flights into Saudi Arabia, states that are about to commence airlifting of their pilgrims include Kaduna, Yobe, Kano, Adamawa, Borno, and Sokoto states. Plateau state pil...

Hajj 2024: Gwamnatin Kano Ta Nada Kakakin Mataimakin Gwamna Matsayin Wanda Zai Jagoranci Tawagar 'Yanjaridu A Hajin 2024

Image
Gwamnatin jihar Kano ta amince da nadin Ibrahim Garba Shuaibu a matsayin shugaban tawagar yada labarai na aikin hajjin 2024. An bayyana hakan ne a yayin taron masu ruwa da tsaki na kaddamar da Kwamitocin gudanar da aikin Hajji na shekarar 1445AH/2024 a hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano da ke cikin babban birnin jihar. Taron ya samu halartar ma’aikatan kafafen yada labarai da za su rika ba da labarin yadda ake gudanar da ibadar al’ummar Musulmi a duk shekara, wanda ke daukar dubban maniyyata daga Najeriya da ma sauran sassan duniya baki daya. Shuaibu, wanda a halin yanzu shi ne sakataren yada labarai na mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kware a harkar yada labarai da sadarwa. Ya kuma taba zama tsohon shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ) Correspondents Chapel reshen jihar Kano, da kuma wakilin jaridar This Day. Nadin da aka yi masa a matsayin shugaban tawagar kafafen yada labarai wani gagarumin ci gaba ne gabanin Hajjin 2024, kuma da ...

Hajin 2024: Hukumar Alhazai Ta Bauchi Ta Bayyana Farin Cikinta Bisa Yadda Maniyyata Suka Je Asibitoci Domin Yi Musu Rigakafi

Image
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Bauchi ta bayyana jin dadinta kan yadda maniyya suka fita domin karbar allurar rigakafi A sanarwar da Jami'in hulda da jama'a na hukumar, Muhammad Sani Yunusa ya sanyawa hannu, yace Sakataren zartarwa na hukumar limamin Abdurrahman Ibrahim Idris ya bayyana haka a lokacin da yake karbar rahoton aikin rigakafin da ake yi daga kananan hukumomin jihar 20. Ya ce an fara gudanar da aikin ne a jiya Lahadi 11 ga watan Mayu, 2024 tare da maniyyatan karamar hukumar Bauchi da sauran kananan hukumomin da ke kusa da babban birnin jihar kamar Dass, Tafawa Balewa, Bogoro, Alkaleri, Kirfi da Ganjuwa Imam Abdurrahman ya kara da cewa maniyyatan wadanda ke nesa na kananan hukumomin Katagum, Gamawa da. Zaki, sun fita da yawa zuwa manyan asibitocinsu daban-daban domin ayi musu rigakafin, yana mai bayyana yadda lamarin ya kasance abin karfafa gwiwa. Don haka yay Kira ga maniyyatan da har yanzu ba a yi musu allurar ba da su yi hak...

Hajjin 2024: Sakataren Hukumar Alhazai Na Bauchi Bayyana Muhimmancin Yi Wa Maniyyata Rigakafi

Image
Sakataren Zartarwa na Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Bauchi Imam Abdurrahman Ibrahim Idris ya bayyana jin dadinsa da tsare-tsaren Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta jiha na fara gudanar da allurar rigakafin cututtukan da za a iya kauce musu kamar su diphtheria, polio da kyanda.  A sanarwar da Jami'in hulda da jama'a na hukumar, Muhammad Sani Yunusa ya sanyawa hannu, yace Imam Abdurrahman ya bayyana jin dadinsa a lokacin da ya ziyarci wajen ajiye magunguna na jihar da ke asibitin kwararru na Bauchi, a fadar jiha.  Ya bayyana cewa ya je gurin ajiyar ne domin ganewa idonsa shirye-shiryen hukumar lafiya matakin farko na jihar gabanin gudanar da allurar rigakafin cutar a fadin jihar. Babban sakataren wanda ya nuna farin cikinsa kan abin da ya gani a gurin ajiye magungunan, ya yi nadamar sanar da rashin fara aikin rigakafin a yau kamar yadda aka tsara tun da farko, a cewarsa, sakamakon cikas da aka samu ne wajen kawo maganin a jiha.    Ya bayyana wa...

Breaking News: Nigerian Pilgrims To Pay Additional Balance of N1,918,032.91for Hajj 2024

The National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) appreciates the high level of understanding and concern that have been demonstrated to it publicly and privately over the 2024 Hajj fare dilemma it has plunged in.  In a statement signed by the Deputy Director Public Affairs of the Commission, Fatima Sanda Usara, said this show of support gives the Commission hope that stakeholders would leave no stone unturned for the success of the forthcoming Hajj exercise. At this juncture, the Commission finds it imperative to give clarity regarding the 2024 Hajj fare arrangements. It is widely acknowledged that Hajj preparation follows a strict time line. As for the 2024 Hajj, the preparatory time line released by Saudi Ministry of Hajj and Umrah began earlier than usual and is expected to end before its normal timing. NAHCON endeavored to adhere to the schedule outlined by the Ministry. However, non to late remittances of Hajj fare by those concerned necessitated adjustments, resulting in two ...