Posts

Showing posts with the label Real Madrid

Gombe Principals' Cup MVP Eyes Super Eagles, Real Madrid Shirt

Image
The Most Valuable Player of the just concluded Gombe State Principals Cup Football Competition for secondary schools, Abdullahi Bello Aliyu, has said that his target is to play for Real Madrid in the Spanish La Liga. He also said his dream was to play for the Nigerian senior men's national football team, Super Eagles. The former Kano Pillars FC feeder team player, who was a cynosure of all eyes in the opening and final matches of the one week soccer fiesta at the Pantami Stadium, told sports journalists that he also hopes to play for Gombe United FC in future. The 22 years old SSS3 student of Savannah Group of Schools, added that he plans to go for trials after his final exams with the hope of signing professional contract soon. "The final game was important to us and ee prepared for it but unfortunately we lost to settle for silver. We are going to start preparing for the next edition, even though some of us will not be there. I thank my teammates, Games Master an...

Toni Kroos zai yi ritaya daga ƙwallon ƙafa bayan gasar Euro 2024

Image
Toni Kroos ya sanar da cewa zai yi ritaya daga buga ƙwallo idan aka kammala gasar kofin ƙasashen Turai ta Euro 2024. Gwarzon ɗan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos ya sanar da cewa zai bar ƙungiyar kuma ya yi ritaya daga buga ƙwallon ƙafa kacokan, da zarar an kammala gasar kofin ƙasashen Turai ta Euro 2024. Kroos ya sanar da wannan ne a matsayin wani hukunci da ya yanke bisa raɗin-kansa, inda ya ce gasar ta Euro 2024 ita ce za ta zamo wasansa na ƙarshe a matsayin ƙwararren ɗan ƙwallo. Sai dai kafin nan, Kroos zai cigaba da wasa tare da Real Madrid, inda za su buga wasan ƙarshe na gasar Zakarun Turai, ranar 1 ga watan Yuni, inda za su kara da Borussia Dortmund a birnin Landan. Toni Kroos ya faɗa cewa, “Ranar 17 ga watan Yuli na 2014, ranar da aka gabatar da ni a Real Madrid, rana ce da ta sauya min rayuwa. Rayuwata a matsayin ɗan ƙwallon ƙafa, har da ma rayuwata a matsayina na ɗan-adam”. Bayan cika shekaru 10 a Madrid, Kroos ya gode wa masoya kulob ɗin, daga nan sai ya...