Posts

Showing posts with the label Yinibu

Shugaban Amurka Ya Buƙaci Ganawa Ta Musamman Da Tinubu

Image
  Shugaban Amurka Joe Biden ya aike da gayyata ga Shugaba Bola Tinubu domin gudanar da wata tattaunawa tsakaninsu. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale, ya fitar ya ce Jakadan Shugaban Amurka na musamman, kuma Mataimakin Sakataren Harkokin Wajen Kasar, Ambasada Molly Phee ne ya bayyana haka lokacin da ya ziyarci Shugaba Tinubu a fadarsa. . Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale, ya fitar ya ce Jakadan Shugaban Amurka na musamman, kuma Mataimakin Sakataren Harkokin Wajen Kasar, Ambasada Molly Phee ne ya bayyana haka lokacin da ya ziyarci Shugaba Tinubu a fadars a  Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale, ya fitar ya ce Jakadan Shugaban Amurka na musamman, kuma Mataimakin Sakataren Harkokin Wajen Kasar, Ambasada Molly Phee ne ya bayyana haka lokacin da ya ziyarci Shugaba Tinubu a fadarsa. Mista Phee ya shaida wa Tinubu cewa Shugaba Biden na buƙatar ganawa ta musamman da s...