Posts

Showing posts with the label 2024

2024/2025 Academic Session: Kano postpones Schools Resumption Date

Image
Kano State Government has postponed resumption date of both Primary and Post Primary Schools for the commencement of 2024/2025 academic session. A statement signed by the Director Public Enlightenment of the Ministry Balarabe Abdullahi Kiru quoted the Commissioner of Education Alhaji Umar Haruna Doguwa explaining that the decision to postpone the resumption date is compelled by some urgent reasons. Umar Doguwa disclosed that another day for the schools resumption would soon be announced by the ministry. " I wish to inform pupils, students and parents that the announcement earlier made for schools resumption on 8th and 9th Sept, 2024 is now being postponed due to some urgent reasons that would help in improving conducive learning atmosphere for our children. Another day for the resumption will be announced in due course " the commissioner stated.   The statement however appealed to the people concern especially Students and Parents/Guardians to bear with any inco...

Ayyukan Da Zan Yi Wa Al'umar Mazabata Cikin Shekarar 2024 - Abdulmumin Jibrin Kofa

Image
Bayan rantsar da ni a matsayin É—an Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaÉ“ar Kiru/Bebeji, na yi hoÉ“É“asar ganin na kawo ayyukan raya Æ™asa da ci gaban yankina. Kamar yadda buÆ™atun ainihin aikin da aka zaÉ“e ni don shi suke, na duÆ™ufa ba dare ba rana wajen yin bincike domin gabatar da Æ™udurorin da zan gabatar a zauren majalisa a ’yan watanni masu zuwa, waÉ—anda za su amfani ’yan mazaÉ“ata da ma Æ™asa baki É—aya. A sakamakon haka, na tattauna da shugabannin kwamitoci daban-daban a Majalisa, na kuma rubuta wasiÆ™un neman ayyuka masu yawa da za aiwatar a mazaÉ“ata a 2024, Æ™ari a kan wasu da zan yi da aljuhuna, kamar yadda na saba yi a baya. Yana da muhimmanci a fahimci cewa idan ban da aikin tituna (waÉ—anda na saka a kasafin kudin 2016, amma ba a aiwatar da su ba), na kawo ayyukan raya kasa masu tarin yawa a mazaÉ“ata, na samar da gurabun ayyukan yi ga mutanen mazaÉ“ata a hukumomi da ma’aikatun gwamnati masu yawa da kuma wasu hukumomin tsaro, duk waÉ—annan za a iya zuwa a tantance su.  Du...