Posts

Showing posts with the label Man Jirgin Sama

Bamu Siyar Da Gurbataccen Mai Ga Max Air Ba - Kamfanin Man Jirgin Sama Na Octavus

Image
Octavus Petroleum Limited ya musanta zargin da ake yi masa na sayar da gurbataccen man jirgi ga kamfanin sufurin jiragen na Max Air Limited. A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Peter Dia, Babban Manajan kamfanin, Octavus ya ce babu wata shaida da ta nuna cewa man da Octavus ya haifar da "abubuwan da aka ruwaito". A cewar Octavus, ya samu nasarar bada kusan kashi 90% na man da jiragen Max Air ke amfani da shi wajen jigilar alhazai Hajj, inda ya kara da cewa har yanzu wadannan jiragen na jigila ba tare da wata matsala ba. Kamfanin ya bayyana cewa ya da kayan sa ana zirga-zirgar jiragen sama kusan sawu 100 a kowace rana, a matakin jirgi daya kowane minti 10, ba tare da rahoton koke-koke kan ingancin  man ba. A cikin sanarwar da kamfanin ya fitar ta ce, “Sau biyar Æ™ungiyar  kamfanonin sufurin jiragen sama ta Najeriya (AON) na zaÉ“ar kamfanin mu  don gudanar da aikin samar da man jirgi na jiragen kaya da NNPC ke yi a daidai lokacin da ake fama da matsalar man fe