Search This Blog

Showing posts with label Karo Karatu. Show all posts
Showing posts with label Karo Karatu. Show all posts

Saturday, 3 June 2023

Labari da dumiduminsa : Gwamanatin Kano Za Ta Fara Aikin Tantance Daliban Da Za Ta Dauki Nauyinsu Don Karo Karatu A Kasashen Waje

Gwamnan ya ce "A cikin jawabin da na gabatar ranar rantsuwa, na bayyana cewa mun dawo da tsarin nan na cigaba da bayar da tallafin karatu ga ษ—aliban mu na jihar Kano domin samun manyan digiri a cikin gida da ฦ™asashen waje. 

Cikin sanarwar da ya wallafa a shafinsa na #Facebook, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ci gaba da "A cikin watanni masu zuwa, za a fitar da ฦ™arin bayani, kuma za a fara aikin tantancewa domin fara wannan aiki.

Haka kuma, za a buษ—e makarantun fasaha guda 44 da Makarantun koyon Ilimin Addinin Musulunci guda 44 da ke fadin kananan hukumominmu da Gwamnatin Sanata Kwankwaso ta kafa, wadanda gwamnatin da ta gabata ta rufe kuma ta yi watsi da su domin ci gaba da karatu da.

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Kano Business Community Endorses Gov. Yusuf for Second Term

The leadership of the Kano business community, comprising representatives of 25 major markets across the state, has endorsed Gov...