Posts

Showing posts with the label Manyan masu bawa Gwamna Shawara

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mukamai guda 14.

Image
Gwamnan Jihar Kano  Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mukamai guda 14. Wadanda aka nada sune kamar haka. A) Manyan Mataimaka na Musamman (SSAs). 1. Dr. Sani Danjuma, SSA Administration I 2. Bello Nuhu Bello, SSA Administration II 3. Najeeb Bashir Nasidi, SSA Domestic I 4. Dr. Abdurraman A. Kirare, SSA Domestic II 5. Safwan Garba, SSA Special Duties 6. Abdulkadir Balarabe Kankarofi, SSA Protocol I 7. Salisu Yahaya Hotoro, SSA Social Media B) Mataimaka na Musamman (SAs) 1. Salisu Muhammad Kosawa, SA Social Media 2. Zulaihat Yusuf Aji, SA Broadcast Media 3. Rasheedat Usman, SA Secretariat C) Mataimakan KeÉ“aÉ“É“en (PAs) 1. Ahmad Aminu Yusuf, PA Domestic 2. Ahmad Muhammad Gandu, PA Videoography 3. Isa Muhammad Giginyu, PA Photography 4. Hassan Kabir, PA Social Media Bayan taya su murna, Sanarwar tace nadin ya fara aiki ne nan take