Search This Blog

Showing posts with label Sagiru Umar Kofa. Show all posts
Showing posts with label Sagiru Umar Kofa. Show all posts

Sunday, 27 August 2023

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Jami'in Alhazai A Kano

A daren jiya Asabar ne, wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutane ne,suka je har gida suka tafi da Jami'in Alhazai na Karamar Hukumar Bebeji

Alhaji Sagiru Umar Kofa, ya kasance babban hadimi ga zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa 

Majiyarmu ta tabbatar mana cewa masu garkuwa wadanda suka shiga gidan Sagiru Kofa su biyar, an tabbatar cewa wasu daga cikinsu na dauke da bindiga

A halin yanzu dai tuni jami'an 'yan sanda sun dukufa domin gano inda masu garkuwar suka yi da shi don ฦ™oฦ™arin kubutar da shi 

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Kano Business Community Endorses Gov. Yusuf for Second Term

The leadership of the Kano business community, comprising representatives of 25 major markets across the state, has endorsed Gov...