Posts

Showing posts with the label Shugabannin Rundunonin Tsaron Najeriya

Labari da dumiduminsa: Bola Tinubu Ya Sauke Dukkanin Shugabannin Rundunonin Tsaron Najeriya

Image
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, GCFR, ya amince da sauke dukkan hafaoshin soja da sufeto-janar na ‘yan sanda, masu ba da shawara, Kwanturola-Janar na hukumar kwastam daga aikinsu da kuma wadanda za su maye gurbinsu nan take. A sanarwar da Daraktan Yada labarai na ofishin sakataren Gwamnatin tarayya, Willie Bassey ya sanyawa hannu, tace Sabbin Jami’an da aka nada sune: 1 Mallam Nuhu Ribadu Mai Ba Kasa Shawara Kan Tsaro 2 Manjo Janar C.G Musa Shugaban Hafsan Tsaro 3 Maj. T. A Lagbaja Hafsan Hafsoshin Soja 4 Rear Admirral E. A Ogalla Shugaban Sojojin Ruwa 5 AVM H.B Abubakar Shugaban Hafsan Sojan Sama 6 DIG Kayode Egbetokun Mukaddashin Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda 7 Manjo Janar EPA Undiandeye shugaban hukumar leken asiri ta tsaro Shugaban ya kuma amince da nadin da aka nada: SUNANAN SUNA 1 Col. Adebisi Onasanya Brigade of Guards Commander 2 Laftanar Kanal Moshood Abiodun Yusuf 7 Guards Battalion, Asokoro, Abuja 3 Laftanar Kanal Auwalu Baba Inuwa 177, Guards Battalion, Keffi, Ji...