Posts

Showing posts with the label Jinjirin wata

LABARI DA DUMIDUMINSA : Yau Ne Aka Ga Jinjirin Watan Dhul Hijjah 1444

Image
Tunda farko sai da hukumar kasar Saudiyya ta fitar da sanarwar cewa ana sa za a iya ganin watan a yau wanda kuma shi ne zai tabbatar da ainihin ranar da za ayi Arfah Bisa wannan ci gaba, Ranar Hajji za ta kasance ranar Talata, 27 ga watan Yuni da kuma Eid Al Adha 🐐 ranar Laraba, 28 ga Yuni 2023. Tuni dai hukumar kula da aikin Haji da Umrah ta Saudia ta kammala dukkanin wani shiri don gudanar da aikin Hajin bana ba tare da samun wata matsala ba Haramain Sharifain