Search This Blog

Showing posts with label Sheikh Daurawa. Show all posts
Showing posts with label Sheikh Daurawa. Show all posts

Thursday, 16 May 2024

Hisbah Ta Haramta Wa Maza Yin DJ A Tarukan Mata A Kano

Sheikh Daurawa ya ce yin hakan ya zama dole don rage cakuษ—uwar maza da mata a wuraren bukukuwa

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta sanar cewa daga yanzu an haramta wa maza yin aikin DJ a tarukan mata a jihar.


Shugaban Hukumar, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya sanar da hakan ne a lokacin ganawarsa da ฦ™ungiyoyin masu sana'ar kida na DJ.

Malamin ya bayyana cewa yin hakan ya zama dole ne rage cakuษ—uwar maza da mata a wurin bukukuwa a Jihar Kano.

(AMINIYA)





Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Kano Business Community Endorses Gov. Yusuf for Second Term

The leadership of the Kano business community, comprising representatives of 25 major markets across the state, has endorsed Gov...