Posts

Showing posts with the label Hajj

NAHCON Chairman Professor Pakistan's Leadership: Key Focus Areas, Challenges and Hopes for Nigeria's Hajj Management

Image
By Nura Ahmad Dakata The recent appointment of Professor Abdallahi Saleh Usman Pakistan as the Chairman of the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) has sparks discussions on the future direction of Hajj management in Nigeria. As he will soon assumes leadership, several key areas of focus, potential challenges, and hopes for achieving the set goals have been identified by stakeholders in the Hajj industry.   Key Focus Areas Under Professor Pakistan’s leadership, there are high expectations for improvements in the organization and execution of Hajj operations. Key areas that his administration is expected to prioritize include:   Improved Pilgrim Welfare: Ensuring the safety, comfort, and well-being of Nigerian pilgrims during the Hajj journey is paramount. This includes better accommodation, efficient transportation to Holy sites, and access to healthcare services.   Streamlined Visa and Travel Processes: Addressing delays and complications in visa issuance and trave

Gyara a dokar aikin Hajji zai rage tsadar tafiya Makkah a Najeriya - Sanata Dan Baba

Image
Dan Majalisar Dattijai mai wakiltar Sokoto ta Kudu a Majalisar Dokokin Najeriya Sanata Ibrahim Abdullahi Dan Baba ya sha alwashin yin duk abin da zai iya wajen ganin an yi wa dokar aikin Hajji kwaskwarima a sabuwar majalisa ta goma da za ta fara aiki. Sanatan wanda ya kasance a tsohuwar majalisa ta tara wacce za ta gama aikinta cikin watan Mayun shekaran nan ta 2023 ya ce tun da farko ya gabatar da kudurin gyaran a gaban majalisar mai karewa. Sanata Dan Baba ya kara da cewa lokaci ya yi da ya kamata a samar wa mahajjata sauki wajen biyan makudan kudade domin aikin Hajji. A cewar dan majalisar, yin gyara ga dokar Hukumar Aikin Hajji ta kasar shi ne zai magance yadda ake samun karuwar kudin tafiya Hajjin.  Ya ce ya bukaci majalisa ta gudanar da bincike kan badakalar da ke cikin aikin Hajji a Najeriya kuma majalisar ta kafa wani kwamitin bincike. "Biciken ya gano ana sama da fadi da kudaden mahajjata, otel da ya kamata a kama na kwana arba'in sai a kama na tsawon kwan