Search This Blog

Showing posts with label Dawo-dawo. Show all posts
Showing posts with label Dawo-dawo. Show all posts

Monday, 2 January 2023

LABARI DA DUMIDUMINSA: Yusuf Babangida (Dawo-dawo) ya raba gari da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Dan majalisar Jaha mai wakiltar yankin karamar hukumar Gwale, Yusuf Babangida (Dawo-dawo) ya raba gari da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya dawo Jam'iyyar #APC 

📷 Mai taimakawa Gwamna na musamman kan harkokin daukar Hoto (Aminu Dahiru Ahmad) 

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Gov. Yusuf Mourns Hon. Wada Daho, Describes His Passing as a Loss to Kano

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has expressed deep sorrow over the passing of Hon. Wada Daho, a former member of t...