LABARI DA DUMIDUMINSA: Yusuf Babangida (Dawo-dawo) ya raba gari da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Dan majalisar Jaha mai wakiltar yankin karamar hukumar Gwale, Yusuf Babangida (Dawo-dawo) ya raba gari da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya dawo Jam'iyyar #APC 📷 Mai taimakawa Gwamna na musamman kan harkokin daukar Hoto (Aminu Dahiru Ahmad)