Posts

Showing posts with the label Professor Pakistan

NAHCON Chairman Professor Pakistan's Leadership: Key Focus Areas, Challenges and Hopes for Nigeria's Hajj Management

Image
By Nura Ahmad Dakata The recent appointment of Professor Abdallahi Saleh Usman Pakistan as the Chairman of the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) has sparks discussions on the future direction of Hajj management in Nigeria. As he will soon assumes leadership, several key areas of focus, potential challenges, and hopes for achieving the set goals have been identified by stakeholders in the Hajj industry.   Key Focus Areas Under Professor Pakistan’s leadership, there are high expectations for improvements in the organization and execution of Hajj operations. Key areas that his administration is expected to prioritize include:   Improved Pilgrim Welfare: Ensuring the safety, comfort, and well-being of Nigerian pilgrims during the Hajj journey is paramount. This includes better accommodation, efficient transportation to Holy sites, and access to healthcare services.   Streamlined Visa and Travel Processes: Addressing delays and complications in visa issuance and trave

An Bukaci Shugaban NAHCON Ya Bada fifikon Kawo Sauyi da Tabbatar Da Tsantsaini

Image
  Sabon shugaban hukumar alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullah Saleh, ya samu sakon taya murna daga hukumar gudanarwar ta (Nigeria Hajj and Umrah Special Info) inda suka bayyana kwarin gwuiwarsu cewar Pakistan na iya jagorantar hukumar ta hanyar gaskiya da rikon amana.   A cikin sakon, kungiyar ta taya Farfesa Saleh Pakistan murna   kan nadin da aka yi masa, inda ta bayyana shi a matsayin wani gagarumin nauyi da ke zuwa a wani lokaci mai muhimmanci ga hukumar. Sanarwar ta bayyana kalubalen da magabacinsa ya fuskanta da suka hada da zargin cin hanci da rashawa, sannan ta jaddada muhimmancin maido da amana a cikin hukumar ta NAHCON.   Shugabannin gudanarwar kuniyar sun shawarci Farfesa Abdallahi Pakistan da ya ba da fifiko wajen tabbatar da gaskiya da rikon amana a dukkan ayyuka, inda suka bayar da shawarar samar da ingantacciyar hanyar sa ido domin kare kai daga cin hanci da rashawa da kuma kara sahihancin hukumar. Don tabbatar da jagoranci mai inganci da samar da g