Search This Blog

Saturday, 8 April 2023

Yanzu-Yanzu : Matar Alhaji Aminu Dantata, Ta Rasu

Matar hamshakin dan kasuwa na Kano, Alhaji Aminu Alasan Dantata, Hajiya Rabi ta rasu

Jaridar SOLACEBASE ta rawaito cewa, Hajiya Rabi, mahaifiya ga Tajuddeen Aminu Dantata, ta rasu ne a ranar Asabar. ta bar "yaya biyar 
Ta rasu ne sakamakon jinya da ta yi fama da ita 

Cikakken labarin zai zo muku nan gaba 

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Gov. Yusuf Mourns Hon. Wada Daho, Describes His Passing as a Loss to Kano

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has expressed deep sorrow over the passing of Hon. Wada Daho, a former member of t...