Posts

Showing posts with the label Kaddamar rabon abinci

Gwamnan Kano Zai Kaddamar da Kashi Na Biyu Na Tallafin Abinci

Image
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba buhunan hatsi da kuma baiwa matasa da mata da nakasassu tallafin kudi. A sanarwar da babban sakataren yada labaran Gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu, ya ce, a ci gaba da kokarin gwamnatinsa na bayar da tallafi ga al’ummar jihar domin rage radadin tallafin man fetur, an kammala shirye-shiryen rabon hatsin da suka hada da shinkafa da masara a yankuna 484 dake cikin kananan hukumomi 44 na jihar. Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf ya bayyana haka a yau a wajen wani taro da shugabannin kananan hukumomin jiha da na kananan hukumomi/Secretries na hudu grassroot Mobilisation platforms (Community Re-Orientation Committee (CRC), Lafiya Jari, Kano PRO-PA da kuma Kwankwasiyya) taron da ya gudana. wanda aka gudanar a dakin taro na Coronation, gidan gwamnatin Kano. Gwamnan ya ce rabon kaso na biyu ya zama wajibi duba da irin matsalolin da mutane ke ciki sannan ya yi kira ga ayyukan rabar a mataki