Posts

Showing posts with the label Dangote

Dangote feeds 10,000 people in Kano daily for Ramadan, distributes 1 million bags of rice nationwide

Image
Africa's richest man, Alhaji Aliko Dangote, through Aliko Dangote Foundation, has launched the distribution of free meals to no fewer than 10,000 fasting Muslims in Kano state, his state of origin. In a statement signed by Samira Sanusi, an official of the foundation in Kano, the gesture was also extended by distributing one million bags of rice, worth over N13 billion across the 36 states of the federation and Abuja to alleviate hunger in the country. The gesture, according to her is to ease hardship for millions of Nigerians amidst economic challenges in the country. This is in addition to the distribution of 20,000 loaves of bread daily to Kano residents and 15,000 daily to Lagos residents, a feeding gesture that started and sustained since 2020 during the COVID. Mrs Sanusi explained  that the Ramadan free cooked meal includes jollof rice, white rice and stew, jollof spaghetti, yam, beans with chicken and beef, packed with a bottle of water and drink for each person ...

Babu hannunmu a tashin farashin kayan abinci -- Dangote

Image
Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu a tashin farashin kayayyakin abinci da ake fuskanta a kasar nan. Daily Nigeria Hausa ta rawaito cewa wata hira da Sashen Hausa na BBC, Hajiya Fatima ta ce kamfanin ya sayar da bangaren sarrafa abinci shekaru biyar da suka gabata ga Olam Group da ke sarrafa abinci da kasuwancin noma a Najeriya. Ta ce Olam a yanzu shi ne ke samar da fulawa, taliya, semolina, kuma duk wata fulawa da ake samu a kasuwanni ba kamfanin Dangote ne ke samar da ita ba. “A cikin yarjejeniyar cinikin, an amince da cewa za su ci gaba da yin amfani da sunanmu da tambarin muwajen yin kayayyakinsu, kuma nan da shekara mai zuwa za su daina. “Mu yanzu sukari, gishiri, da kayan yaji na Dangote kawai muke samarwa. Har ila yau, muna fatan za mu fara noman shinkafa nan gaba ko kuma badi,” in ji ta. Fatima ta kara da cewa ba su ji dadin yadda farashin kayayyakin ke hawa ba kuma kamf...