KARIN BAYANI KAN AYYUKAN RAYA KASA DA HON ABDULMUMIN JIBRIN KOFA KE AIWATARWA A KIRU DA BEBEJI
Ga jerin dukkan ayyukan da dan majalisar ya aiwatar da kuma mazabun da suka amfana da su kamar haka: AIKIN SAMAR DA SOLOLI DA AKA KAMMALA Mazabar Kiru 175, mazabar Yalwa 25, mazabar Bargoni 20, mazabar Ba’awa 20, mazabar Badafi 20, mazabar Zuwo 20, mazabar Yako 20, mazabar Bebeji 175, mazabar Gwarmai, mazabar Ranka 10, mazabar Durmawa 20, mazabar Baguda 20, mazabar Tariwa 20, mazabar Gargai 20, mazabar Kuki 20. JIMLA – 600 AIKIN SAMAR DA SOLOLI DA AKE CI GABA DA GABATARWA Mazabar Kiru 30, mazabar Yalwa 40, mazabar Dangora 14, mazabar Maraku 14, mazabar Dashi 12, mazabar Tsaudawa 12, mazabar Galadimawa 12, mazabar Kogo 12, mazabar Bauda 12, mazabar Dansoshiya 12, mazabar Bebeji 40, mazabar Damau 20, mazabar Gwarmai 10, mazabar Ranka, mazabar Wak 20, mazabar Rantan 15, mazabar Anadariya 10, Gwarmai-Kofa 40, mazabar Rahama 18, garin Tiga 60, garin Jibga 6. JIMLA - 419 Ansa solar guda 287 a mazabun kiru/Bbj Inda ko wanne babban akwatu ya sami guda daya. ...