Posts

Showing posts with the label Maniyyatan Kano

Jadawalin Sunayen Maniyyatan Kano 'Yan Jirgi Na 4

Image
 A12862305 AHMAD YUSUF ABDULLAHI Gwale 1 A10953009 YUNUSA GAMBO Gwale 2 A11233191 ABDULLAHI UMAR Gwale 3 A12527455 HAFSAT MUSTAPHA Gwale 4 B00761298 USAINI SANI UMAR Gwale 5 B00881935 AHMAD KABIR MUHAMMAD Gwale 6 B01600330 ALIYA MUHAMMAD INUWA Gwale 7 B01745264 BALARABE SALE Gwale 8 B01504774 FATIMA UMAR MUHAMMAD Gwale 9 A12921598 ABUBAKAR HARUNA Gwale 10 A11855649 ASMAU MUHAMMAD SANI Gwale 11 B50423203 HALIMA ABUBAKAR Gwale 12 B01692519 IDRIS IDRIS MUHAMMAD Gwale 13 B00594117 MOHAMMED HUSSAINI USMAN Gwale 14 A11128789 SAFIYYA UMAR SUNUSI Gwale 15 B50447455 USMAN UMAR DANEJI Gwale 16 B01655624 ABBA DANBAPPA Gwale 17 B00359562 AMINA SHUAIBU Gwale 18 A13040743 BILKISU MAMMAN Gwale 19 B00960350 HINDATU HASSAINI TANKO Gwale 20 B00316986 ZAINAB ALIYU GWADABE Gwale 21 A50565226 AUWALU SANI SHEHU Gwale 22 B01138233 SANUSI GENERA DAHIRU Gwale 23 B01777792 AMINA YAKUBU SANI Gwale 24 B00759635 HAFSAT MUHAMMAD Gwale 25 A10964284 SAADATU LABARAN Gwale 26 B01442310 USAINA TANKO SAID Gwa

Anyi kira Ga Tsofaffin Jami'an Alhazai Na Kananan Hukumomin Kano, Su Gaggauta Mika Ragamar Aiki Ga Sabbin Jami'an

Image
Darakta Janar na hukumar, Alhaji Laminu Rabi’u Danbaffa, yayi wannan kiran ne a Ranar Lahadi, lokacin da yake kaddamar da Sababbin Jami'an a hedikwatar hukumar Alhaji Laminu Rabi’u Danbaffa wanda ya taya Sababbin jami'an Alhazan murnar zabar su da Allah yayi domin su hidimtawa alhazai bakin Allah yayin gudanar da aikin Hajin bana  Darakta Janar din wanda ya bayyana cewa yana da yakini kasancewar kusan dukkanin Sababbin jami'an sun taba gudanar da aikin a baya hakan ta sanya yake fatan ba za a samu wata matsala ba cikin gudanar da aikinsu  Da yake nasa jawabin, Shugaban hukumar alhazai ta jahar Kano, Alhaji Yusuf Lawan, yace gwamnatin Kano karkashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf ba zata taba lamuntar rashin gaskiya ba, don haka ya ja kunnen Sababbin Jami'an Alhazan da su rike amanar da aka basu.  Alhaji Yusuf Lawan ya kuma gargadesu dasu kiyayi Karbar kudaden maniyyata da nufin cewar zasu biya musu kudin Hadaya, wanda yace hakan na bawa wasu damar yin