Posts

Showing posts with the label Mangal

Shugabannin hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) sun kai ziyarar ta'aziyya ga Mangal

Image
LABARI CIKIN HOTUNA Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, kwamishinan kudi, Alhaji Nura Hassan Yakasai da kwamishinonin ayyuka da wasu ma’aikatan gudanarwa, sun kai ziyarar ta’aziyya ga Shugaban Kamfanin Mangal Group (Max Air) Alhaji Dahiru Barau Mangal a Katsina, bisa rasuwar marigayi Alhaji Bashiru Mangal