Search This Blog

Wednesday, 14 June 2023

Yanzu-Yanzu : Shugaban Bola Ahmed Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar EFCC

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, GCFR, ya amince da dakatar da Mista AbdulRasheed Bawa, CON a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC domin ba da damar gudanar da bincike mai inganci a kan yadda ya gudanar da aikinsa yayin da yake rike da mukamin 

Hakan ya biyo bayan zarge-zargen cin zarafi da ake yi masa.

An umurci Mista Bawa da ya gaggauta mika al’amuran ofishinsa ga Daraktan Ayyuka a Hukumar, wanda zai kula da harkokin ofishin Shugaban Hukumar har sai an kammala bincike.

NTA

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Gov. Yusuf Mourns Hon. Wada Daho, Describes His Passing as a Loss to Kano

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has expressed deep sorrow over the passing of Hon. Wada Daho, a former member of t...