Search This Blog

Sunday, 4 June 2023

Yanzu-Yanzu : Za A Fara Jigilar Alhazan Kano A Yau Lahadi

Hukumar kula da Jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta sanar da cewar za ta fara aikin jigilar maniyyatanta a wannnan rana ta Lahadi

A cikin sanarwar da Shugaban sashen yada labarai da hulda da jama’a na hukumar, Yusuf Abdullahi ya sanyawa hannu, Sanarwar tace za a fara da Maniyyatan kananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada da Bebeji da Garun Malam dasu fita sassanin alhazai na Jihar Kano a yau Lahadi da karfe 8 na daren domin tafiya Kasa Mai tsarki.

Haka kuma sanarwar ta yi kira ga maniyyatan dasu fito sanye da inifan dinsu 

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Head of Service Urges Civil Servants to Uphold Ethical Conduct

The Head of Service, Kano State, has called on civil servants to strictly adhere to the Civil Service ethical code and show grea...