Shugaba Bola Tinubu Ya Nada Nuhu A Matsayin Mai Bashi Shawara Na Musamman Kan Harkokin Tsaro

Wadanda shugaban kasar ya nada sun hada 

1. Mr. Dele Alake

Mai Bayar Da Shawara na Musamman kan Ayyuka na Musamman, Sadarwa da Dabaru

 

2. Malam Yau Darazo

Mai ba da shawara na musamman kan harkokin siyasa da na gwamnatoci

 

3. Wale Edun

Mai Bayar Da Shawara na Musamman kan Manufofin KuÉ—i

 

4. Mrs. Olu Verheijen

Mai bada shawara ta Musamman kan Makamashi

 

5. Zachaeus Adedeji

Mai Bayar da shawara na Musamman kan harkokin KuÉ—i

 

6. Malam Nuhu Ribadu

Mai Bayar Da Shawara na Musamman kan harkokin tsaro tree inTsaro

 

7. Mr. John Ugochukwu Uwajumogu

Mai bada shawara na Musamman kan Masana'antu, Ciniki da Zuba Jari.

 

8. Dr (Mrs.) Salma Ibrahim Anas

Mai ba da shawara ta musamman kan harkokin Lafiya

NTA

Popular posts from this blog

Yanzu - Yanzu: Bankuna Zasu Karbi Tsofaffin Kudi Ko da Bayan Karewar Wa'adi - Emefiele

Zababben Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Karbar Mulki