Search This Blog

Friday, 9 June 2023

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Gwamnan Babban Bankin Najeriya

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele.

Wannan dai ya biyo bayan binciken ofishinsa ne da kuma sauye-sauyen da ake shirin yi a bangaren hada-hadar kudi na tattalin arzikin kasar.

Sanarwar da Daraktan Yada Labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ya fitar, ta ce an umurci Emefiele da ya gaggauta mika al’amuran ofishinsa ga Mataimakin Gwamna (Directoral Directorate), wanda zai rike mukamin Gwamnan Babban Bankin. ana jiran kammala bincike da gyare-gyare.
NTA 

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Independence Day: Gov. Yusuf Urges Kano Residents to Shun Violence Ahead of 2027 Elections

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has urged residents of the state to maintain peace, unity and mutual r...