Search This Blog

Friday, 3 November 2023

Labari Cikin Hotuna: Shugaban NAHCON Ya Kai Ziyarar Ta'aziyya Ga Iyalan Marigayi Shugaban Kamfanin HASHA

Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya 🇳🇬 (NAHCON) Shugaban Hukumar Malam Jalal Ahmad Arabi OON, FWC, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Danlami Umar, Manajan Darakta na HASHA Travels a Minna.

Shugaban hukumar ta NAHCON ya samu rakiyar sakataren hukumar Dr. Rabi’u Kontagora da daraktan sa ido da bin ka’ida Alhaji Alidu Shutti shugaban sashen yawon bude ido Alhaji Ahmad Shira da wasu shuwagabannin AHUON.

Kada Ku Nemi Na Saki 'Yan Daba - Muhuyi Magaji Ya Gargadi 'Yan Siyasa

Gov. Yusuf Greets Ooni of Ife on 52nd Birthday

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has congratulated the Ooni of Ife, His Imperial Majesty, Oba Adeyeye Enitan Ogunwu...