Labari Cikin Hotuna: Yadda Abdulmumin Jibrin Kofa Ya Karbi Auren Daya Daga Cikin Hadimansa
Yadda Hon Abdulmumin Jibrin Kofa (Jarman Bebeji), ɗan Majalisar Wakilai na mazaɓar Kiru/Bebeji, Kano, ya karɓi auren ɗaya daga cikin Hadimansa, Ashiru Ɗankaka Bebeji, yayin ɗaurin aurensa da amaryarsa, Fatima Aminu Abdulkadir a masallacin Inuwa Dutse da ke unguwar Sallari a Kano ranar Asabar.
Sani Ibrahim Paki
Hadimin ɗan majalisar kan yaɗa labarai