Posts

An Bukaci Shugaban NAHCON Ya Bada fifikon Kawo Sauyi da Tabbatar Da Tsantsaini

Image
  Sabon shugaban hukumar alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullah Saleh, ya samu sakon taya murna daga hukumar gudanarwar ta (Nigeria Hajj and Umrah Special Info) inda suka bayyana kwarin gwuiwarsu cewar Pakistan na iya jagorantar hukumar ta hanyar gaskiya da rikon amana.   A cikin sakon, kungiyar ta taya Farfesa Saleh Pakistan murna   kan nadin da aka yi masa, inda ta bayyana shi a matsayin wani gagarumin nauyi da ke zuwa a wani lokaci mai muhimmanci ga hukumar. Sanarwar ta bayyana kalubalen da magabacinsa ya fuskanta da suka hada da zargin cin hanci da rashawa, sannan ta jaddada muhimmancin maido da amana a cikin hukumar ta NAHCON.   Shugabannin gudanarwar kuniyar sun shawarci Farfesa Abdallahi Pakistan da ya ba da fifiko wajen tabbatar da gaskiya da rikon amana a dukkan ayyuka, inda suka bayar da shawarar samar da ingantacciyar hanyar sa ido domin kare kai daga cin hanci da rashawa da kuma kara sahihancin hukumar. Don tabbatar da jagoranci mai inganci da samar da g

Shugaba Tinubu Ya Nada Farfesa Pakistan A Matsayin Shugaban Hukumar NAHCON

Image
Shugaba Bola Tinubu ya nada Farfesa Abdullahi Saleh Usman  a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), inda ya sauke shugaban da ya gabata, Jalal Arabi, bisa zargin cin hanci da rashawa.  Farfesa Pakistan fitaccen malami ne da ya yi digirinsa na farko a Jami’ar Madina da Jami’ar Peshawar da ke Pakistan.  A baya ya taba rike mukamin Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Kano, inda ya samu nasarar kula da ayyukan mafi yawan alhazan kasar nan.   A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Ajuri Ngalale ya fitar, majalisar dattawa ta tabbatar da nadin. “Shugaban kasa yana sa ran sabon shugaban NAHCON ya yi aikinsa bisa gaskiya, da rikon amana ga kasa,” in ji sanarwar.  Wannan ci gaban dai na zuwa ne bayan da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon Shugaban Hukumar, Jalal Arabi, da Sakataren Hukumar, Abdullahi Kontagora bisa zargin karkatar da wasu sassan N90bn da Gwamnatin Tarayya ta fitar don tallafawa shekarar aikin hajin na

KANSEIC Ta Ce 'Yan Takarar Ciyaman Zasu Biya Kudin Fom 10M, Na Kansiloli Kuma 5M

Image
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano, KANSIEC, ta sanar da cewa masu neman shugabancin karamar hukuma da kansiloli zasu biya Naira Miliyan 10 da Miliyan 5 a matsayin kudin takara, inda tace ba za a dawowa da kowa kudin ba. Shugaban hukumar, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ne ya bayyana hakan yayin gabatar da ka’idoji da jadawalin gudanar da zaben kananan hukumomi a shelkwatar hukumar a yau Alhamis. Yayi bayanin cewa masu takarar shugabancin karamar hukuma dole ne su biya Naira Miliyan 10 a yayin da masu neman kujerar Kansila za su biya Naira Miliyan 5. Acewarsa, ka’idojin da aka fitar yana dauke da abubuwan da aka hana da wadanda aka amince a yi a zaben dake tafe sannan ya gargadi kan ‘yan takara game da karya ka’idojin. Daga cikin ka’idojin sun hada da cewa dole ne duk mai neman shugabancin karamar hukuma ya kai shekaru 30 zuwa sama. Sannan mai neman takarar Kansila dole ne ya kai shekaru 25 zuwa sama kuma ya kasance yana da shedar katin jam’iyya. “Masu neman shugabanc

Kano Govt Reaffirms Full Support for State Anti-Graft Agency's Efforts to Combat Corruption in Public Service

Image
The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission, in partnership with the International Institute for Democracy and Electoral Assistance (International IDEA) under the Rule of Law and Anti-Corruption (ROLAC) program, has taken a significant step towards enhancing the capacity of civil service directors in the fight against corruption.  The commission organized a capacity-building workshop aimed at equipping public servants with the necessary tools and knowledge to combat corruption within their ranks. State Governor, Abba Kabir Yusuf, represented by his Dedputy, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, reiterated the state government's dedication to eradicating corruption at all levels of governance.  Abba Kabir assures the Commission of the Government’s full backing in its efforts to eliminate corruption from the public service and called for unwavering commitment from all public officials He called on the directors to take the lessons learned from the workshop

Emerging Concern: Youth Demonstrators in Nigeria Waving Russian Flags- Dr Sa'idu Ahmad Dukawa

Image
A growing issue of urgent concern is the use of Russian flags by some youth engaged in so-called peaceful demonstrations in Nigeria. During an interview with a media house on Monday morning, August 5, 2024, which marked the fourth day of the "End Bad Governance" demonstrations, I provided insights into this development. In my immediate response, I identified three factors driving this phenomenon, which I believe converge into one dangerous issue requiring immediate attention from authorities and stakeholders. **Three Key Factors:** 1. **Anti-West Sentiment:** In the Third World, even among the unschooled, there is a pervasive belief that institutions like the World Bank and the IMF, domiciled in America, are behind their increasing suffering. Viewing Russia as anti-America, the demonstrators seem to embrace the adage, "the enemy of my enemy is my friend." Hence, they call for Russian support, although the Russian Embassy in Nigeria has distanced itself f

Shugaban Kungiyar Kano Pillars Ya Rusa Dukkanin Kwamitocin Da Shugabancin Baya Ya Kafa

Image
Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta bayyana wani gagarumin sauyi a bangaren gudanarwa sakamakon sauyin shugabanci da aka samu a baya-bayan nan.  A sanarwar da Sashen yada labarai na kungiyar ya fitar, tace Sabon shugaban kungiyar da aka nada Alhaji Ali Muhammad Umar ya bayar da umarnin rusa dukkanin kwamitocin da tsohuwar hukumar ta kafa. A cewar shugaban ta hannun sashen yada labarai da sadarwa na kungiyar, daga nan take, an rusa dukkanin kwamitocin da suka gabata.  A cikin rikon kwarya, dukkan ayyukan kwamitin za su kasance karkashin kulawar sakataren kungiyar Malam Abbati Sabo.  Wannan tsari na wucin gadi zai ci gaba da aiki har sai sabuwar hukumar ta kafa sabbin kwamitoci a kan lokaci. Wannan shawarar ta nuna aniyar kulob din na daidaita ayyuka da kuma tabbatar da samun sauyi a sabuwar gwamnati.  Shugaban kungiyar ya nuna kwarin guiwa kan yadda Malam Abbati Sabo ke da ikon kula da wadannan ayyuka tare da jaddada cewa sake fasalin kungiyar na da nufin kara habaka in

Zanga-Zanga : Gwamna Abba Kabir ya Gana Da Shugabannin Al'uma

Image
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gana da wakilan al'umma wadanda suka fito daga bangarori daban-daban na rayuwa, yayin da ake shirin gudanar da zanga-zangar da za a yi ranar Alhamis 1 ga watan Agusta, 2024. Mahalarta taron sun hada da: sarakunan gargajiya, Malamai, ‘yan kasuwa, malamai, shugabannin masana’antu da kungiyoyin mata. Da yake jawabi ga masu ruwa da tsaki a wajen taron, Gwamna Abba Kabir ya ce an yi taron ne domin a tattauna sosai da nufin lalubo hanyoyin da za a bi wajen kawo wa al’ummar jihar karshen abubuwan dake ci musu tuwo a kwarya. Hakan ya fito ne a wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya rabawa manema labarai. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da cewa mutane na da ‘yancin yin zanga-zanga a tsarin mulki, amma duk da haka ya kamata a kasance cikin lumana ba tare da yin wani abu da zai iya haifar da tarzoma ko barazana ga rayuka da dukiyoyi ba. Ya kuma umurci wadanda suka shirya zanga-zangar da ba a san

Labari Da Dumiduminsa: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kano Ta Sanar Da Ranar Zaben Kananan Hukumomi

Image
Shugaban Hukumar, Farfesa Sani Lawan Malumfashi, shi ne ya sanar da hakan a safiyar ranar Laraba, yayin da yake yi wa manema labarai bayani  Malumfashi ya kara da cewa Hukumar za ta gudanar da zaben ne a ranar 30 ga Watan Nuwanba na 2024 Yayi amfani da taron wajen yin Kira ga dukkanin masu ruwa da tsaki, su tallafawa Hukumar don gudanar da sahihin zabe Cikakken Labarin zai zo muku nan gaba 

Kano Allocates N596m for Furniture and Office Fittings in MDAs, Spokesperson Reveals

Image
Kano State Government has said the sum of N596 million was spent on provision of furniture, office fittings and other amenities at various ministries, department and agencies by the present administration within first and second quarters of 2024 fiscal year. Besides, government has directed immediate revalidation of the second quarter of the state budget performance report to reflect the actual releases on the projects.  Reacting to media report on the state budget performance, stipulating a sum of N10 billion spent by Governor Abba Kabir Yusuf on furniture, spokesperson of the Governor, Sanusi Bature Dawakin-Tofa urged the public to disregard the figure, which he said was intended to dent the image of the government.  According to Dawakin-Tofa, the administration of Governor Yusuf placed high priority on budget realism to achieve clear openess, transparency and accountability in governance.  The statement released on Tuesday said "the state Ministry of Budget and Ec

Breaking: Kano Establishes State Committee for Implementing New National Minimum Wage

Image
Kano State Governor, Alh. Abba Kabir Yusuf, has inaugurated a State Advisory Committee on the New National Minimum Wage, just 48 hours after President Bola Ahmed Tinubu approved the new N70,000 minimum wage as agreed with the organized Labour Union. Kano is the first state nationwide to establish such a committee. The inauguration took place today at the State Government House and was conducted by the Deputy Governor, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, on behalf of the Governor. In a statement issued to the press, the Deputy Governor’s Spokesperson, Ibrahim Garba Shuaibu, conveyed that Governor Yusuf emphasized the committee's responsibility to plan effectively for the newly approved minimum wage and to present a practical recommendation for the state government’s immediate implementation. Governor Yusuf assured that the implementation of the new minimum wage would increase the development of Kano State across all sectors, as the welfare of workers is a government priorit